Leadership News Hausa:
2025-04-03@02:37:36 GMT

Tinubu Ya Isa Tanzania Don Halartar Taron Makon Makamashi Na Afrika 

Published: 27th, January 2025 GMT

Tinubu Ya Isa Tanzania Don Halartar Taron Makon Makamashi Na Afrika 

Tinubu Ya Isa Tanzania Don Halartar Taron Makon Makamashi Na Afrika .

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: Nijeriya

এছাড়াও পড়ুন:

Shugaban Tinubu Ya Tube Kyara A Matsayin Shugaban Kamfanin NNPC Ya Kuma Sannan Ya Maye Gurbinsa

Shugaba Bola Ahmed Tinubu na tarayyar Najeriya ya tube shugaban kamfanin man fetur ta kasa NNPC Mele Kyari, da majalisar gudanarwansa, ya kuma maye gurbinsa ta

Jaridar Premium times ta Najeriya ta nakalto kakakin fadar shugaban kasa Bayo Onanuga a safiyar yau Asabar a shafinsa X.

Onanuga shugaba ya tube shugaban kamfanin na NNPC da majalisar gudanarwan sa wadanda aka nada su a cikin watan Nuwamban shekara ta 2023. Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada Kyara a matsayin shugaban kamfanin sannan ya sake nada shi a shekara ta 2023.

Banda haka shugaba Tinubu ya nada Engineer Bashir Bayo Ojulari, a matsayin sabon shugaban kamfanin sannan da wasu yan majalisar gudanarwa 11. Sannan majalisar tana da Ahmadu Musa Kida a matsayin mataimakin shugaban kamfanin.

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Tinubu Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Galadiman Kano, Abbas Sanusi
  • Tinubu ya yi ta’aziyyar rasuwar Galadiman Kano, Abbas Sanusi
  • Tinubu Ya Tafi Faransa Ziyarar Aiki Na Mako 2
  • Tinubu zai tafi ziyarar makonni biyu a Faransa
  • Shugaban Tinubu Ya Tube Kyara A Matsayin Shugaban Kamfanin NNPC Ya Kuma Sannan Ya Maye Gurbinsa
  • Tinubu ya cire Mele Kyari daga shugabancin NNPC
  • Babu dokar da na karya saboda yin taron a mazaɓata — Natasha
  • Ofishin Siyasa Na Kwamitin Tsakiyar Jks Ya Kira Taron Nazarin Ayyukan Kiyaye Muhallin Halittu Da Sauransu