Leadership News Hausa:
2025-03-03@21:06:08 GMT

Burkina Faso, Mali da Nijar Sun Fice Daga ECOWAS A Hukumance

Published: 29th, January 2025 GMT

Burkina Faso, Mali da Nijar Sun Fice Daga ECOWAS A Hukumance

Wannan shi ne karo na farko a tarihin ECOWAS da wasu ƙasashe suka fice daga cikinta a irin wannan yanayi, lamarin da ke barazana ga zaman lafiya da dimokuraɗiyya a yankin.

.

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: ECOWAS Nijar

এছাড়াও পড়ুন:

Haleyen Kirki 14 Da Ake Bukata Daga Malamin Makaranta (1)

Dabi’un Da Suke Sa Malamin Makaranta Ya Ke Zama Nagartacce

Ko dai su kasance suna koyar da manyan dalibai ne ko kuma lamarin ya zama suna koyar da kirga ce daga daya zuwa goma Azakakuran Malamai suna da wadansu dabi’u da suka yi kama da juna. Alal misali sanin kowa ne duk dai masu ilimi ko masu harkar koyarwa suna da wata baiwa da tsayawa su saurarar maganar da ake fada/abin kuma ba ya tsaya kan lamarin dalibansu kadai ba,har ma abokan aikinsu, masu makarantu,da kuma iyayen daliban.Nan gaba kadan akwai bayani kan dalilan da suka sa dabi’un/halayen suke da kyau da dai sauransu wadanda ake bukata Malaman makaranta idan da abin so ne ace suna da su,idan kuma babun sai su yi kokari su.

Kamar yadda bayanan Robert Lee, Ed.D., Shugaban Kwalejin ilimi ta Sanford dangane da hakan cewa yayi, “Abin so ne ace yana dabi’u da suka hada da babban abinda aka fi so shi ne ya kasance yana nau’oin basiru na iya mu’amala kwarai da gaske, tausayi, da kuma kauna da sha’awar aikin na koyarwa. Irin wadannan dabi’un ba kawai sun tsaya bane kan samar da hanyoyin / dabarun koyarwa masu kyau ba, akwai saw a dalibai son sun maida hankali kan abinda ake koya masu har ma akwai kai su ga hanyar samun nasarar karatu.Malamai wadanda suka san abinda suke yi suna da dabara ko halayya ta ta gane/ sanin darasin da suke koyarwa bugu da kari kuma sun san yadda za su koyawa dalibansu darasin ta hakan ne kuma zai zama masu abin alkhairi gare su. Ya kamata Malamai su rika karawa dalibansu kwarin gwiwa har sai ga sun kai iyakar mizanin da suke son zuwa ko kuma burinsu na karatu/,inda za a lura da kowane dalibi ana yi ma sa kallon yana da kima ta bangaren karatu/ilimin da suke bukata, suna girmmama kowa, yayin da su kuma ana ganin mutuncinsu/ girmansu.”

Duk da haka dai wasu dabi’un da ake bukata daga Malaman makaranta wasu ba su kai darajar wasu ba idan aka kalli amfanin da za a iya samu, wasu kuma da akwai matukar wuya idan ana son aiwatar da su, dukkan su dai suna da amfani ga Malamai ya zama sun sansu suna kuma aiwatar da su a harkar su ta koyarwa.

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Tawagar ECOWAS Ta Fice Daga Guinea-Bissau Bayan Barazana Daga Shugaban Kasar
  • NLC ta yi fatali da yunƙurin ƙara kuɗin lantarki
  • Ya rasu a yayin buɗa-baki a Abuja
  • Kissoshin Rayuwa Sirar Imam Alhassan(99)
  • Burina in yi fice kamar mahaifiyata — Maryam ‘Yar Auta
  • Nijar: An Kashe Sojoji 11 A Wani Hari Na Kungiyar al-Ka’ida
  • Ta ina Kungiyar Hizbullah ke samun kuɗaɗenta?
  • Za Mu Doke Atletico Madrid Har Gida, Hansi Flick
  • Haleyen Kirki 14 Da Ake Bukata Daga Malamin Makaranta (1)
  • Hanyoyin Kare Kanka Daga Damfara Ta Intanet