Leadership News Hausa:
2025-03-03@09:44:04 GMT

Ba Za Mu Bari A Yi Wa Olmo Rajista A Barcelona Ba – Javier Tebas

Published: 29th, January 2025 GMT

Ba Za Mu Bari A Yi Wa Olmo Rajista A Barcelona Ba – Javier Tebas

Olmo ya buga wa Barça wasa sau uku tun bayan hukuncin da CSD ta yanke, a wasan Supercopa da Real Madrid da kuma wanda ta doke Real Betis a Copa del Rey da kuma Getafe a La Liga.

.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Sojoji sun ƙwato makamai a dajin Sambisa

Dakarun Sojin Najeriya tare da haɗin gwiwar JTF na Operation Hadin Kai, sun kai farmaki dajin Sambisa, inda suka ƙwato makamai da alburusai masu yawa.

Wata majiya ta bayyana cewa sojojin, sun kai samame yankin Ukuba tare da bataliya ta musamman ta 199 da kuma ‘yan sandan JTF domin bincike da ƙwato makaman da ‘yan ta’adda suka ɓoye.

Fasinjoji 12 sun ƙone ƙurmus a hatsarin mota a Edo Miji ya kashe matarsa saboda abincin buɗa-baki a Bauchi

Da suka isa wajen da misalin ƙarfe 12:10 na rana a ranar 1 ga watan Maris, sun tarar da cewa ‘yan ta’addan sun tsere, inda suka bar makamai da kayan yaƙi da dama, ciki har da injina daban-daban, bindigogi, bututun RPG, da wasu kayayyakin fashewa.

Sojoji sun ce wannan farmakin yana daga cikin matakan da suke ɗauka domin fatattakar ragowar ‘yan ta’adda daga dajin Sambisa da kuma ƙwato makaman da suka ɓoye a yankin.

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Yadda za ku yi rajista a shafin Itikafi a Saudiyya
  • Saudiyya ta buɗe shafin rajistar masu Itikafi
  • Sojoji sun ƙwato makamai a dajin Sambisa
  • Zargin Neman Yin Lalata: Ina Da Kwararan Hujjoji Akan Akpabio – Natasha 
  • Real Madrid Ta Kwashi Kashinta A Gidan Betis
  • Saudiyya Ta Raba Tan Hamsin Na Dabino A Nijeriya
  • Za Mu Doke Atletico Madrid Har Gida, Hansi Flick
  • An ga watan Ramadan a Najeriya — Sarkin Musulmi
  • Ka Cire Sarkin Kano Bayero Daga Fadar Nasarawa – Gwamnatin Kano Ga Tinubu
  • Yanzu Yanzu – Kotu Ta Soke Zaɓen Ƙananan Hukumomn Ribas