Leadership News Hausa:
2025-02-01@19:52:00 GMT

Hadin Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

Published: 1st, February 2025 GMT

Hadin Lemon Tsamiya (Tamarin Juice)

 

Ga kuma yadda za ku hada:

Da farko za ku wanke tsamiya sai ku dafa ta ku tace ta, sannan ku wanke danyar citta, sai ku nikata ku samu roba mai kyau ku tace tsamiyar tare da cittar ku sanya suga da filebo sai ku juya sosai ku sanya a firij ko ku sanya masa kankara. Asha dadi lafiya.

 

Hade-haden Lemon Shayi:

Abubuwan da za ku tanada:

Kankana, Kwakwamba, Sitoru Beri Na Ruwa, Lemo, Tea Bag, Danyar Citta, Abarba, Lemon Juice, Na’a na’a:

 

Yadda za ku hada:

Da farko za ku wanke kankana da danyar citta sai ku nika su sannan ku tace ku zuba a cikin tukunya sai ku dora akan wuta sannan ku wanke abarba da kwkwamba sai ku yanka ku zuba a cikin tukunya ku sa tea bag dinku a ciki idan ya tafasa sai ku sauke sannan ku wanke lemo sai ku matse a wata roba za ku sami roba me kyau sai ku tace lemon da kuka matse da hade-haden lemon shayin a ciki, sai ku sa Sitoruberi na

.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Tiktok Ya Yi Hadin Gwiwa A Kenya Don Bunkasa Tattalin Arziki Mai Nasaba Da Kirkire Kirkiren Jama’a

Dandalin sada zumunta na TikTok ya sanar da hada gwiwa da kamfanin tallace-tallace ta kafofin zamani na Aleph Holdings da dandalin sayayya kan intanet na kasar kenya wato Wowzi, wanda ake sa ran zai bunkasa tattalin arziki mai nasaba da kirkire-kirkiren jama’a a kasar Kenya.

Carl Jordon, shugaban sashen tallace tallace da harkokin cinikayya a yankin kudu da hamadar Sahara na kamfanin TikTok, ya shaidawa manema labarai a Nairobi cewa, hadin gwiwa da kamfanin Aleph holdings zai saukakawa harkokin kasuwanci a kasar wajen tallata kayayyaki da hidimominsu a kan dandalin wallafa bidiyo na wayar salula.

Ya ce hadin gwiwar ya nuna kudurin TikTok na karfafa muhallin kirkire-kirkire na jama’a a cikin gida ta hanyar tabbatar da masu basira sun samu kyakkyawan sakamako. (Mai fassara: Fa’iza Mustapha)

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Sana’ar Hada Sabulun Aloe Vera
  • Ci Gaban Tsaro Dakarun Kare Juyin Juya Halin Musulunci Yana Sanya Makiya Iran Takaici
  • Hadin Sabaya
  • Iran Za Ta Kara Bunkasa Hadin Gwiwar Tattalin Arziki Da Kasashen Eurasia
  • Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ta Kebance Jiragen Saman Yaki Na Kai Hari Kan ‘Yan Sahayoniyya
  • Kasar Sin Za Ta Zuba Jari A Karamar Hukumar Birnin Kudu
  • Tiktok Ya Yi Hadin Gwiwa A Kenya Don Bunkasa Tattalin Arziki Mai Nasaba Da Kirkire Kirkiren Jama’a
  • An Tsamo Gawakin Mutane 30 A Karon Da Wani Jirgin Fasinja Ya Yi Da Wani Jirgi Mai Saukar Ungulu A Birnin Washinton
  • ECOWAS : Kofarmu A Bude Take Ga Al’ummun Kasashen Burkina, Mali Da Nijar