Binciken Ra’ayoyi Na CGTN: Jama’ar Sassan Duniya Sun Soki Yadda “Babakeren Amurka” Ke Danne Hakkokin Bil’adama
Published: 5th, February 2025 GMT
Binciken Ra’ayoyi Na CGTN: Jama’ar Sassan Duniya Sun Soki Yadda “Babakeren Amurka” Ke Danne Hakkokin Bil’adama .
এছাড়াও পড়ুন:
Sin Ta Yi Allah-wadai Da Karin Harajin Amurka Ta Kuma Jaddada Goyon Bayanta Ga Ka’idojin WTO
A nata martani kuwa, Okonjo-Iweala ta ce, karuwar takun saka ta fuskar cinikayya ya haifar da babban kalubale ga tsarin bunkasar cinikayya da tattalin arzikin duniya. Don haka ta jaddada muhimmancin rungumar budadden salo na bin ka’idar cudanyar mabambantan sassa, kana ta jaddada wajibcin warware dukkanin takaddama ta hanyar tattaunawa mai ma’ana karkashin dandalin WTO. (Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp