Trump Ya Hana Maza Masu Sauyin Jinsi Shiga Wasannin Mata
Published: 6th, February 2025 GMT
Shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, ya sanya hannu kan sabuwar dokar da ta hana ‘yan wasan da sukai sauyin jinsi (transgender) shiga wasannin mata. Ya bayyana cewa wannan dokar zata kawo ƙarshen “cece ku ce da ake yi kan wasannin mata” tare da tabbatar da kariya ga ‘yan wasa mata daga fuskantar rashin adalci.
A dokar Trump na neman a dakatar da makarantu daga samun tallafin gwamnati idan suka bari ‘yan wasan transgender su taka leda a ƙungiyoyin mata.
Sin Ta Sanar Da Daukar Matakan Mayar Da Martani A Kan Karin Harajin Amurka Sin Za Ta Mai Da Martani Kan Dukkanin Cin Zalin Ciniki Da Aka Yi MataHaka zalika, Trump ya shirya matsa wa ƙungiyar wasannin Olympics ta duniya (IOC) don su sauya dokokinsu game da ‘yan wasan transgender kafin gasar Olympics ta Los Angeles a shekarar 2028.
Bugu da kari, Trump ya umarci hukumar tsaron cikin gida ta ƙasa da ta ƙi amincewa da neman visa daga ‘yan wasan da suka yi ikirarin cewa su mata ne don shiga wasanni
এছাড়াও পড়ুন:
Ko Raunin ‘Yan Wasa Zai Rage Wa Barcelona Karsashi A Kakar Bana?
Gwaje-gwajen da aka yi a ranar 17 ga Maris sun nuna cewa dan wasan tawagar farko Marc Casadó yana da rauni a gefen damansa, za a kara yin gwajin dan wasan don sanin girman raunin da kuma kwanakin da zai shafe ta na jinya, hakazalika Gwaje-gwaje a wannan rana kuma sun tabbatar da cewa dan wasan bayan kungiyar Iñigo Martinez yana da kumburi a gwiwarsa ta dama, za a yi wa dan wasan magani a Barcelona karkashin kulawar ma’aikatan lafiya na kungiyar.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp