Leadership News Hausa:
2025-02-22@06:19:19 GMT

GORON JUMA’A

Published: 7th, February 2025 GMT

GORON JUMA’A

 

Sako daga Zara Murtala

Ina mika sakon gaisuwata ga Iyayena da yayyena da kannena ‘yan uwana mata da maza wadanda muka yi makaranta tare da su, al’ummar Musulmi baki daya duk ina yi muku fatan alkhairi tare da fatan an yi Juma’a lafiya, Allah ya maimaita mana, ina gaida mijina tare da yi masa fatan alkhairi da fatan an yi Sallah Juma’a lafiya.

 

Sako daga Nana Asma’u Musa

Assalaikum alaikum

Ina yi wa kowa fatan alkhairi tare da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Ina gaida iyaye na ina musu fatan alkhairi da fatan sun yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana. Sannan kuma ina gaida ‘yan uwana yayyena da kannena da fatan, sun yi Sallar Juma’a lafiya. Ina gaida yayye iyaye da kannan su tare da yi musu fatan an yi Sallar Juma’a lafiya. Sannan ina gaida ‘yan uwa da abokan arziki da fatan kowa yana cikin koshin lafiya tare da barka da Juma’a.

 

Sako daga Zubeda Muhammad

Assalamu alaikum, ina gaida iyayena da mijina da ‘yan uwa da abokan arziki na kusa dana nesa ina muku fatan alkhairi da fatan kun yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana amin.

 

Sako daga Rahina Hashim Amar

Ina mika sakon gaisuwata zuwa ga mijina, ina mika sakon gaisuwa ta zuwa ga iyayena da fatan alkhairi ina mika sakon gaisuwa zuwa ga ‘ya’yana da ‘yan uwa da abokan arziki na gida da na waje da fatan sun yi Sallar Juma’a lafiya, ina mika sakon gaisuwa zuwa ga daukacin Musulmi tare da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana smin ya Allah.

 

Sako daga Zuwaira Ahmad

Assalamu alaikum, Ina mika sakon gaisuwa ga ma’aikatan gidan wannan  jarida mai albarka na LEADERSHIP Hausa tare da mika godiya ta da suka bani dama na mika sakon gaishe- gashena na gode.

Ina mika sakon gaisuwa ta ga mijina da iyayena  ina fatan sun yi Sallar Juma’a lafiya, ina mika sakon gaisuwa ta ga ‘yan uwana yayyena da kannena da fatan suna cikin koshin lafiya sun yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana.

 

Sako daga Fatima Suleiman

Assalamu alaikum! Ina mika sako gaisuwata ga mutanen gidan wannan jarida mai albarka tare da mika godiya ta da suka bani dama na mika sakon gaisuwata.

Ina gaida Iyaye da ‘yan uwa da abokan arziki, abokan karatu da abokan aiki na da al’ummar Musulmi baki daya tare da barka da Juma’a da fatan an yi Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana.

 

Sako daga Yusuf Makaddas

Assalamu alaikum! Ina mika sakon gaisuwa ga mamata ina mata data alkhairi da fatan Allah ya ja da kwana, da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya.

Ina mika sakon gaisuwata ga matata da ‘ya’yana ina musu fatan alkhairi. Ina gaida iyaye wato yayyen iyayena da kannansu, ina gaida kannena , ina gaida abokan arziki na kusa da na nesa, da fatan an yi Sallar Juma’a lafiya Allah ya maimaita mana.

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Amurka Ba Ta Sauya Ba Ko Kadan

Ban da haka, idan mun mai da hankali kan cudanyar kasashe daban daban, da zamansu tare a cikin duniya, za mu san huldar da ake da ita tare da Amurka, wani bangare ne kawai na huldar kasa da kasa. Saboda haka, yayin da wata kasa ta gamu da matsala, idan wata kasa ta nade hannu, ba ta son ba da taimako, tabbas ba za a rasa bangarorin da ke son samar da taimakon ba. Matukar an yi kokarin kulla abokantaka bisa ra’ayi na daidaiwa daida, da amfanawa kowa, to, tabbas ba za a rasa abokin hulda ba.

Sai dai idan mun nazarci sabbin matakan gwamnatin kasar Amurka, za mu ga kusan dukkansu na da nufin tsimin kudi da tabbatar da karin kudin shiga, inda ake iya ganin alamar sauyawar matsayin kasar daga mai cikakken yakini zuwa mai ra’ayin rikau, har ma ta yi watsi da kimarta da kwarjininta. Dalilin da ya sa Amurka yin haka, shi ne, ci gaban kasashe masu tasowa bisa hadin gwiwarsu na haifar da ainihin sauyawar yanayi ga tsare-tsaren kasa da kasa. (Bello Wang)

 

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Kasar Sin Ta Bukaci G20 Ta Zama Karfin Tabbatar Da Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali A Duniya
  • Limamin  Juma’a Na Tehran Ya Jaddada Muhimmancin Hadin Kai A Tsakanin Al’ummar Musulmi
  • Jami’an Diblomasiyya Daga Kungiyar G20 Da Dama Sun Isa Afrika Ta Kudu
  • UNICEF Ya Jinjinawa Jihar Jigawa
  • Jihar Kano Ta Samar Da Wani Salo Na Bunkasa Ilmin Addinin Musulunci A Jihar
  • Hamas Ta Mika Gawawwakin ‘Yan Isra’ila Hudu Ga Kungiyar Red Cross
  • Harin ’Yan bindiga: Mun yi asarar shanu sama da miliyan 4 – Miyetti Allah
  • Amurka Ba Ta Sauya Ba Ko Kadan
  • Hamas: Za A Mika Gawawwakin ‘Yan Mamaya Da Kuma Fursunoni Rayayyu A Ranakun Alhamis Da Asabar
  • Ma’aikatar sharia ta kasar Iran Ta bada sanarwan Kama Yan Kasar Burtaniya 2 Tare Da Tuhumar Leken Asiri