Leadership News Hausa:
2025-03-25@13:01:54 GMT

Mutane 12 Sun Rasu A Hatsarin Mota A Neja

Published: 22nd, February 2025 GMT

Mutane 12 Sun Rasu A Hatsarin Mota A Neja

Mutane 12 Sun Rasu A Hatsarin Mota A Neja.

উৎস: Leadership News Hausa

কীওয়ার্ড: Hatsarin Mota Mutuwa

এছাড়াও পড়ুন:

Mahaifiyar Gwamnan Katsina ta rasu

Allah Ya yi wa mahaifiyar Gwamnan Katsina, Dikko Umar Radda rasuwa.

Wakilinmu ya ruwaito cewa, mahaifiyar Gwamnan, Hajia Safara’u Umar Radda, ta rasu ne a wani asibiti da ke birnin Katsina.

Cikin wani saƙo da tsohon mai magana da yawun gwamnan, Isah Miqdad ya wallafa a shafinsa na X, ya ce Hajiya Safara’u ta riga mu gidan gaskiya bayan ta yi fama da doguwar jinya.

Mabiya dandalan sada zumunta na ci gaba da bayyana alhini dangane da rasuwar Hajiya Safara’u.

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Mutane Miliyan 9 Na Iya Kamuwa Da Cutar HIV Saboda Rashin Tallafi
  • NUJ Ta Bada Tallafin Azumi Ga Iyalan Mambobinta Da Suka Rasu A Jihar Kebbi
  • Isra’ila ta kashe Falasdinawa 61 cikin sa’o’i 24
  • Gobara ta tashi a gidan mai sakamakon fashewar tanka a Neja
  • Hajiya Safara’u, Mahaifiyar Gwamna Raɗɗa Ta Rasu
  • Mahaifiyar Gwamnan Katsina ta rasu