Ƴansanda Sun Kama Ɓarayin Waya Masu Amfani Da Keke Napep A Adamawa
Published: 24th, February 2025 GMT
Ƴansanda Sun Kama Ɓarayin Waya Masu Amfani Da Keke Napep A Adamawa.
কীওয়ার্ড: Adamawa
এছাড়াও পড়ুন:
Kantoman Ribas ya dakatar da hadiman Fubara
Kantoman Jihar Ribas, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (mai ritaya), ya dakatar da dukkanin masu riƙe da muƙaman siyasa da jami’an gwamnatin jihar nan take.
A cikin wata sanarwa da ya fitar a ranar Laraba, Ibas, ya bayyana cewa ya ɗauki matakin ne bisa izinin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ba shi.
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin da Talata ranakun hutun sallah Ministan tsaro ya yi alƙawarin kawo sauyi a cibiyar horar da sojojiWaɗanda abin ya shafa sun haɗa da Sakatare na Gwamnatin jihar, Shugaban Ma’aikata, Kwamishinoni, shugabannin hukumomi, da masu ba da shawara na musamman.
Ya umarci duk waɗanda abin ya shafa da su miƙa ragamar ayyukansu ga sakatarorin ma’aikatunsu.
Ya ce hukumomin da babu sakatare, sai a bai wa babban darakta mafi girma ko shugaban gudanarwa.
Wannan umarni ya fara aiki daga ranar Laraba, 26 ga watan Maris, 2025.