Firaministan Kasar Sin Ya Gana Da Sanata Steve Daines
Published: 24th, March 2025 GMT
A yau Lahadi firaministan kasar Sin Li Qiang, ya gana da dan majalisar dattawan Amurka sanata Steve Daines, tare da wasu ‘yan kasuwan Amurka da suka zo kasar Sin, don halartar dandalin bunkasa kasa na Sin na shekarar nan ta 2025 wanda ya gudana a nan birnin Beijing. (Mai fassara: Saminu Alhassan)
Daga kanmu, magana ta ƙare.
এছাড়াও পড়ুন:
ECOWAS Za Ta Yi Bikin Cika Shekaru 50 Da Kafuwa
Wannan ya taimaka wajen kawo ƙarshen yaƙin basasa a Laberiya da Saliyo.
Duk da haka, ƙungiyar ta fuskanci ƙalubale, musamman bayan juyin mulki a ƙasashen Mali, Burkina Faso, da Nijar a cikin shekarun baya-bayan nan.
Shin ECOWAS na iya ci gaba da aiwatar da ayyukanta kamar da?Sai dai har yanzu wasu na yi wa ƙungiyar kallon hadarin kaji, kan zargin ta gaza cimma wasu muradu da aka kafa ta a kai.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp