Kasar Sin Ta Lashi Takobin Sai Ta Ga Abin Da Ya Ture Wa Buzu Nadi Dangane Da Barazanar Haraji Ta Amurka
Published: 8th, April 2025 GMT
Ya kara da cewa, wannan ra’ayi ne na yin gaban kai wajen daukar mataki ba tare da la’akari da sauran bangarori ba, haka kuma kariyar cinikayya ne da cin zali a bangaren tattalin arziki, wanda kasa da kasa suka yi tir da shi.
Game da ko Sin da Amurka sun tattauna ko sun tuntubi juna game da batun, Lin Jian ya ce, idan da gaske Amurka na son tattaunawa, ya kamata ta nuna girmamawa da adalci da kuma saka alheri da alheri.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
Sin: Idan Har Amurka Na Son Tattaunawa, Ya Zama Wajibi Ta Dakatar Da Aiwatar Da Matakan Gangaci
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsApp