Aminiya:
2025-04-12@21:06:51 GMT

DAGA LARABA: Abin Da Ya Sa ‘Matar Bahaushe Ba Ta Iya Kiran Sunan Mijinta’

Published: 9th, April 2025 GMT

More Podcasts Najeriya a Yau Daga Laraba

Tun kaka da kakanni an san Hausawa  da kawaici da kunya da kuma girmama na gaba da su.

Mai yiwuwa wadannan dabi’u ne suka sa matar Bahaushe ba ta iya hada ido da mijinta, balle ta kira shi da sunansa na yanka.

To amma a zamanin yau ba abin mamaki ba ne a samu matar aure ta kalli kwayar idon mijinta, ta kuma kira shi da sunansa na yanka.

NAJERIYA A YAU: Dabarun Samun Kuɗaɗe Ta Hanyar Amfani Da Wayar Hannu DAGA LARABA: Dalilan Da ’Yan Arewa Ke Tafiya Kudu Farauta

A kan wannan al’ada – asalinta da alfanunta da dalilan sauyawarta – shirin Daga Laraba na wannan makon za iyi nazari.

Domin sauke shirin, latsa nan

উৎস: Aminiya

কীওয়ার্ড: kiran sunan miji kunya matar bahaushe

এছাড়াও পড়ুন:

Mai damfarar fursunoni ya gurfana a kotu a Kano

An gurfanar da wani mutum a gaban Kotun Majistare ta 17 a Kano bisa zargin shi da karɓar kuɗi a hannun wasu fursunoni da alƙawarin cewa zai fitar da su daga gidan yari.

Ana zargin wanda ake tuhumar, Kabiru Ahmed, da karɓar jimillar kuɗi naira dubu dari shida da goma daga Abdul Mukhtar, Bilkisu Shehu da kuma Muhammad Yahaya da sunan zai yi musu aiki a sako su daga gidan yari.

Lauyar masu gabatar da ƙara, Barista Sadiya Sabo, ta tuhumi mutumin da laifin damfara da kuma cin amanar da aka ba shi.

Wanda ake tuhuma ya amsa laifin, amma ya bayyana cewa ba shi kaɗai ya aikata wannan haramtaccen aiki ba.

’Yan kasuwa da dama sun mutu bayan kifewar kwalekwale a Kogin Neja NAJERIYA A YAU: Yadda Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Zai Shafi Rayuwar ’Yan Najeriya

Mai shari’a, Mai shari’a Hudu Haruna, ya bayar da umarnin mika wanda ake zargin ga ’yan sanda domin ci gaba da bincike, kuma ya ɗage shari’ar zuwa 20 ga watan Afrilu da muke ciki.

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Me Ya Janyo Jifan Mawaka A Arewacin Nijeriya?
  • Ficewar Kasar Nijar Daga Rundunar Hadin Gwiwa Ta Kasa Da Kasa Barazana Ce Ga Tsaro -Hedikwatar Tsaro
  • UBEC Ta Bayyana Jihar Jigawa A Matsayin Abin Kuyi A Fannin Ilimi
  • ’Yan bindiga sun harbe mata 2 a gona a Kogi
  • Ruwan Sama Ya Lalata Gidaje Sama Da 240 A Kebbi
  • Waraka Daga Bashin Ketare
  • Mai damfarar fursunoni ya gurfana a kotu a Kano
  • Gwamnatin Kano ta tura tawaga zuwa Edo kan kisan mafarauta
  • Ruwan sama ya lalata gidaje da yawa a Kebbi
  • Femi Falana SAN Ya Yi Kiran A Inganta Harkar Shari’a A Najeriya