A ranar 17 ga watan Afrilun nan, yayin ziyarar aiki ta shugaba Xi jinping a kasar Cambodia, an yi bikin kaddamar da shirin bidiyon “Bayanan magabata dake jan hankalin Xi Jinping” na harshen Cambodia, wanda CMG ya shirya a birnin Phnom Penh.

 

Shugaban CMG Shen Haixiong ya gabatar da jawabi ta kafar bidiyo.

Inda ya ce a shirye CMG yake ya yi aiki tare da abokai daga sassan daban daban na kasar Cambodia domin ci gaba da zurfafa hadin gwiwarsu a fannoni daban daban, da samar da karin haske a fannin musayar al’adu, da sanya sabon kuzari a aikin gina al’umma mai kyakkyawar makomar bai daya tsakanin Sin da Cambodia. (Mai fassara: Mohammed Yahaya)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

উৎস: Leadership News Hausa

এছাড়াও পড়ুন:

Sin Da Malaysia Za Su Samar Sabbin Shekaru 50 Masu Muhimmanci Na Dangantakar Kasashen Biyu

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya kai ziyarar aiki kasar Malaysia daga ranar 15 zuwa 17 ga wata. Inda bangarorin biyu suka amince da gina al’ummar Sin da Malaysia mai kyakkyawar makomar bai daya bisa manyan tsare-tsare da samar da wasu sabbin shekaru 50 masu muhimmanci na dangantakar da ke tsakanin Sin da Malaysia.

 

A ra’ayin Xu Liping, masani mai nazarin harkokin kudu maso gabashin Asiya na cibiyar kimiyyar zamantakewar al’umma ta kasar Sin, daukaka matsayin dangantakar da ke tsakanin Sin da Malaysia, na nufin cewa, an kara samun amincewar juna bisa manyan tsare-tsare a tsakanin kasashen biyu, kana ana ci gaba da fadada moriyar juna. Hakan zai taimaka wa hadin gwiwar da ke tsakanin kasashen biyu a fannoni daban daban zuwa wani sabon matsayi, da kafa ma’auni wajen yin hadin gwiwa tsakanin Sin da kasashen ASEAN, da sa kaimi ga hadin kai da hadin gwiwa a tsakanin kasashe masu tasowa, da kiyaye kwanciyar hankali da wadata a duniya. (Mai fassara: Mohammed Yahaya)

Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe

Shiga zaurenmu na WhatsApp

সম্পর্কিত নিবন্ধ

  • Iran da Amurka na shirin tattaunawa ta biyu a birnin Rome
  • Kasar Sin Ta Mallaki Tasoshin Fasahar 5G Miliyan 4.4 A Halin Yanzu
  • Kasar Sin Ta Nemi Kasashen Duniya Su Taimaka Wa Libya Wajen Fita Daga Kangin Da Take Ciki
  • Gwamnatin Trayya Zata Zamantar da Kayayyakin Watsa Labaran ta
  • Sin Da Malaysia Za Su Samar Sabbin Shekaru 50 Masu Muhimmanci Na Dangantakar Kasashen Biyu
  • Xi Ya Gana Da Sarkin Cambodia Da Manyan Jami’an Kasar
  • An Watsa Shirin Bidiyon “Bayanan Magabata Masu Jan Hankalin Xi Jinping” A Kasar Malaysia
  • Kamfanonin Lantarki Na Shirin Shiga Yajin Aiki Kan Bashin Naira Tiriliyan 4
  • An Gudanar Da Taron Kasa da Kasa Don Tallafawa Yan Gudun Hijirar A Sudan