A Karon Farko A Tarihi Adadin Lantarki Da Sin Ke Iya Samarwa Ta Karfin Iska Da Hasken Rana Ya Zarce Wanda Ake Iya Samarwa Ta Amfani Da Dumi
Published: 26th, April 2025 GMT
Sashen masana’antun samar da sabbin makamashi na kasar Sin ya samu ci gaba cikin sauri a shekarun baya bayan nan, a gabar da ake ta aiwatar da managartan matakai na bunkasa tattalin arziki ba tare da fitar da iskar Carbon mai dumama yanayi ba.
Tun daga shekarar 2013, adadin kayayyakin samar da lantarki daga karfin iska da aka kafa a Sin sun ninka har sau 6, yayin da na samar da lantarki daga karfin rana suka ninka sama da sau 180.
Daga kanmu, magana ta ƙare. Kuna iya samun rahotanni da ɗumi-ɗuminsu da gamsassun ruwayoyin labarai daban da na saura kai-tsaye cikin wayoyinku. Shiga zaurenmu na WhatsApp don sanin halin da ake ciki a duniya ko yaushe
Shiga zaurenmu na WhatsAppএছাড়াও পড়ুন:
NAJERIYA A YAU: Hanyoyin Amfani Da Kafofin Sada Zumunta Wajen Haɓaka Kasuwanci
More Podcasts Najeriya a Yau Daga Laraba
Tun zamanin kaka da kakanni ake gudanar da ƙananan sana’o’i, waɗanda al’umma ke dogaro da su don biyan buƙatunsu na yau da kullum.
Irin waɗannan sana’oi sun haɗa da saƙa, jima, fawa, suyan ƙosai ko masa da dai sauransu.
A da can masu waɗannan sana’o’i sun dogara ne da masu wucewa a bakin hanya don siyar da hajojinsu ko kuma waɗanda suka samu a yayin da suka ɗauki tallar kayan sana’ar tasu.
Sai dai a wannan zamani masu waɗannan sana’o’i na fuskantar barazana daga wurin ’yan zamani ’yan bana bakwai da suka shigar da zamani ciki suke neman kwace musu ragama ta hanyar amfani da kafofin sada zumunta wajen tallata hajojinsu.
NAJERIYA A YAU: Matsayin Mataimakin Shugaban Ƙasa A Tsarin Mulkin Najeriya? DAGA LARABA: Dalilan Rashin Wutar Lantarki A Wasu Jihohin ArewaShirin Najeriya A Yau na wannan rana zai tattauna ne kan hanyoyin da mutane za su haɓaka sana’oinsu ta hanyar amfani da kafofin sada zumuntar.
Domin sauke shirin, latsa nan